Josh 21:19 HAU

19 Dukan biranen da aka ba firistoci, wato zuriyar Haruna, guda goma sha uku ne tare da wuraren kiwo nasu.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:19 a cikin mahallin