Josh 21:28-29 HAU

28-29 Aka kuma ba su birane huɗu daga cikin kabilar Issaka, biranen su ne, Kishiyon da wuraren kiwo nata, da Daberat da wuraren kiwo nata, da Yarmut da wuraren kiwo nata, da Enganim da wuraren kiwo nata.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:28-29 a cikin mahallin