Josh 21:41 HAU

41 Jimillar biranen da wuraren kiwo nasu da aka ba Lawiyawa daga cikin mallakar jama'ar Isra'ila guda arba'in da takwas ne.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:41 a cikin mahallin