Josh 21:44 HAU

44 Ubangiji kuma ya ba da hutawa ko'ina kamar yadda ya rantse wa kakanninsu. Babu wani daga cikin abokan gābansu da ya iya ta da kai da su, gama Ubangiji ya ba da abokan gābansu duka a hannunsu.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:44 a cikin mahallin