Josh 21:7 HAU

7 Sai Merariyawa bisa ga iyalansu suka karɓi birane goma sha biyu daga kabilar Ra'ubainu, da ta Gad, da ta Zabaluna.

Karanta cikakken babi Josh 21

gani Josh 21:7 a cikin mahallin