Josh 22:14 HAU

14 Shugabanni goma suka tafi tare da shi, shugaba ɗaya daga kowace kabilar Isra'ila. Kowane ɗayansu shugaba ne a danginsa a kabilar Isra'ila.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:14 a cikin mahallin