Josh 22:2 HAU

2 Ya ce musu, “Kun aikata dukan abin da Musa, bawan Ubangiji, ya umarce ku, kun kuma yi biyayya da dukan abin da na umarce ku.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:2 a cikin mahallin