Josh 22:31 HAU

31 Sa'an nan Finehas, ɗan Ele'azara, firist, ya ce wa Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin Manassawa, “Yau mun sani Ubangiji yana tare da mu domin ba ku ci amanar Ubangiji ba.”

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:31 a cikin mahallin