Josh 22:34 HAU

34 Ra'ubainawa da Gadawa suka sa wa bagaden suna Shaida, domin in ji su, “Shi shaida ne a tsakaninmu, cewa Ubangiji shi ne Allah.”

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:34 a cikin mahallin