Josh 22:4 HAU

4 Yanzu Ubangiji Allahnku ya ba 'yan'uwanku hutawa kamar yadda ya faɗa, yanzu dai sai ku koma, ku tafi gida a ƙasarku ta gādo wadda Musa, bawan Ubangiji, ya ba ku a hayin Urdun.

Karanta cikakken babi Josh 22

gani Josh 22:4 a cikin mahallin