3 kun dai ga abin da Ubangiji Allahnku ya yi da waɗannan al'ummai duka saboda ku, gama Ubangiji Allahnku shi ne wanda ya yi yaƙi dominku.
Karanta cikakken babi Josh 23
gani Josh 23:3 a cikin mahallin