Josh 24:1 HAU

1 Joshuwa kuma ya tara dukan kabilan Isra'ila a Shekem, ya kuma kira dattawa, da shugabanni, da alƙalai, da jarumawan Isra'ila. Suka hallara a gaban Allah.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:1 a cikin mahallin