Josh 24:12 HAU

12 Na kuma aiki zirnako a gabanku, waɗanda suka kori sarakunan nan biyu na Amoriyawa daga gabanku. Ba takobinku, ko bakanku ya kore su ba.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:12 a cikin mahallin