Josh 24:16 HAU

16 Jama'a kuwa suka amsa suka ce, “Allah ya kiyashe mu da rabuwa da Ubangiji, har a ce mu bauta wa gumaka.

Karanta cikakken babi Josh 24

gani Josh 24:16 a cikin mahallin