Josh 3:6 HAU

6 Ya kuma ce wa firistocin, “Ku ɗauki akwatin alkawari ku wuce gaban jama'ar.” Sai suka ɗauki akwatin alkawari suka wuce gaban jama'a.

Karanta cikakken babi Josh 3

gani Josh 3:6 a cikin mahallin