Josh 4:12 HAU

12 Mutanen Ra'ubainu, da na Gad, da rabin kabilar Manassa kuwa suka haye tare da 'yan'uwansu da shirin yaƙi kamar yadda Musa ya umarce su.

Karanta cikakken babi Josh 4

gani Josh 4:12 a cikin mahallin