Josh 4:14 HAU

14 A ranan nan Ubangiji ya ɗaukaka Joshuwa a idon dukan Isra'ilawa, har suka ga kwarjininsa dukan kwanakin ransa kamar yadda suka ga na Musa.

Karanta cikakken babi Josh 4

gani Josh 4:14 a cikin mahallin