Josh 4:6 HAU

6 Wannan zai zama alama a gare ku, don ya yiwu wata rana 'ya'yanku za su tambaye ku, su ce, ‘Ina ma'anar waɗannan duwatsu a gare ku?’

Karanta cikakken babi Josh 4

gani Josh 4:6 a cikin mahallin