Josh 5:3 HAU

3 Sai Joshuwa ya yi wuƙaƙe na duwatsu, ya yi wa mutanen kaciya a Gibeyat-ha'aralot, wato dutsen kaciya.

Karanta cikakken babi Josh 5

gani Josh 5:3 a cikin mahallin