Josh 6:11 HAU

11 Ya kuwa sa akwatin Ubangiji ya zaga birnin, aka zaga da shi sau ɗaya sa'an nan suka koma zango, suka kwana.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:11 a cikin mahallin