Josh 6:19 HAU

19 Amma dukan azurfa, da zinariya, da kwanonin tagulla, da na baƙin ƙarfe keɓaɓɓu ne ga Ubangiji. Za a shigar da su cikin taskar masujadar Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:19 a cikin mahallin