Josh 6:4 HAU

4 Sai firistoci bakwai su riƙe ƙahonin raguna a gaban akwatin alkawari. Amma a rana ta bakwai za ku zaga birnin sau bakwai, firistoci su yi ta busar ƙahoni.

Karanta cikakken babi Josh 6

gani Josh 6:4 a cikin mahallin