Josh 7:11 HAU

11 Isra'ilawa sun yi zunubi. Sun ta da alkawarina, wanda na umarce su, gama sun ɗiba daga cikin abubuwan da aka haramta, sun sa a kayansu, sun yi ƙarya.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:11 a cikin mahallin