Josh 7:17 HAU

17 Ya gabatar da iyalan Yahuza, aka ware iyalin Zera. Ya gabatar da iyalin Zera gida gida, aka ware gidan Zebdi.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:17 a cikin mahallin