Josh 7:6 HAU

6 Sai Joshuwa ya yayyage tufafinsa, ya faɗi rubda ciki a gaban akwatin Ubangiji har yamma. Shi da dattawan Isra'ila, suka zuba ƙura a bisa kansu.

Karanta cikakken babi Josh 7

gani Josh 7:6 a cikin mahallin