Josh 8:2 HAU

2 Za ka yi wa Ai da sarkinta kamar yadda ka yi wa Yariko da sarkinta, sai dai ganima da dabbobinta ne za ku washe domin kanku. Ku yi kwanto a bayan birnin.”

Karanta cikakken babi Josh 8

gani Josh 8:2 a cikin mahallin