Josh 8:28 HAU

28 Haka fa Joshuwa ya ƙone Ai, ya maishe ta tsibin kufai har abada. Tana nan haka har wa yau.

Karanta cikakken babi Josh 8

gani Josh 8:28 a cikin mahallin