Josh 8:35 HAU

35 Babu wata kalmar da Musa ya umarta, da Joshuwa bai karanta a gaban dukan taron Isra'ilawa ba, tare da mata da ƙanana, da baƙin da suke zaune tare da su.

Karanta cikakken babi Josh 8

gani Josh 8:35 a cikin mahallin