Josh 9:10 HAU

10 da dukan abin da ya yi wa sarakunan nan biyu na Amoriyawa waɗanda suke a hayin Urdun, wato Sihon, Sarkin Heshbon, da Og, Sarkin Bashan, wanda yake a Ashtarot.

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:10 a cikin mahallin