Josh 9:22 HAU

22 Joshuwa kuwa ya kirawo su, ya ce musu, “Me ya sa kuka ruɗe mu da cewa, ‘Muna nesa da ku ƙwarai,’ ga shi kuwa, a tsakiyarmu kuke zaune?

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:22 a cikin mahallin