Josh 9:4 HAU

4 sai suka yi musu hila, suka shirya guzuri, suka ɗauki tsofaffin buhuna a kan jakunansu da tsofaffin salkuna na ruwan inabi, yagaggu, sun kuwa sha ɗinki.

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:4 a cikin mahallin