Josh 9:7 HAU

7 Amma Isra'ilawa suka ce wa Hiwiyawa, “Watakila kuna zaune a tsakiyarmu ne, to, ƙaƙa za mu yi muku alkawari?”

Karanta cikakken babi Josh 9

gani Josh 9:7 a cikin mahallin