K. Mag 12:13 HAU

13 Maganganun mugun sukan zamar masa tarko, amma amintacce yakan fid da kansa daga cikin wahala.

Karanta cikakken babi K. Mag 12

gani K. Mag 12:13 a cikin mahallin