16 Sa'ad da wawa ya hasala, nan da nan kowa zai sani, amma mai la'akari ba zai nuna ya kula ba.
Karanta cikakken babi K. Mag 12
gani K. Mag 12:16 a cikin mahallin