18 Maganganun rashin tunani suke sa rauni mai zurfi kamar saran takobi, amma kalmomin mai hikima sukan warkar da raunuka.
Karanta cikakken babi K. Mag 12
gani K. Mag 12:18 a cikin mahallin