K. Mag 16:26 HAU

26 Marmarin cin abinci yakan sa ɗan ƙodago ya yi aiki da ƙwazo, domin yana so ya ci ya ƙoshi.

Karanta cikakken babi K. Mag 16

gani K. Mag 16:26 a cikin mahallin