K. Mag 17:10 HAU

10 Mutum mai fasaha yakan koyi abu da yawa daga tsautawa ɗaya, fiye da abin da wawa zai koya ko da an dūke shi sau ɗari.

Karanta cikakken babi K. Mag 17

gani K. Mag 17:10 a cikin mahallin