K. Mag 19:11 HAU

11 Mutum mai hankali yake danne fushinsa. Lokacin da wani ya cuce ka, abin kirki ne, ka yi kamar ba ka kula da shi ba.

Karanta cikakken babi K. Mag 19

gani K. Mag 19:11 a cikin mahallin