K. Mag 19:25 HAU

25 Za a hukunta mai fāriya saboda ya zama ishara ga mutanen da ba su san kome ba, mutum mai hikima yakan koya sa'ad da aka tsauta masa.

Karanta cikakken babi K. Mag 19

gani K. Mag 19:25 a cikin mahallin