22 Sarkin yaƙi mai wayo yakan ci birnin da jarumawa suke tsaro, ya rushe garun da suke taƙama da shi.
Karanta cikakken babi K. Mag 21
gani K. Mag 21:22 a cikin mahallin