9 Kada ka yi wa wawa magana irin ta haziƙai, gama ba zai yaba da maganarka ba.
Karanta cikakken babi K. Mag 23
gani K. Mag 23:9 a cikin mahallin