K. Mag 26:17 HAU

17 Mutumin da ya tsoma baki cikin jayayyar da ba ta shafe shi ba sa'ad da yake wucewa, yana kama da mutum wanda yake kama kare a kunne.

Karanta cikakken babi K. Mag 26

gani K. Mag 26:17 a cikin mahallin