K. Mag 29:19 HAU

19 Bara ba ya horuwa ta wurin magana kawai, gama ko da ya fahimta ma, ba zai kula ba.

Karanta cikakken babi K. Mag 29

gani K. Mag 29:19 a cikin mahallin