L. Fir 10:14 HAU

14 Amma ƙirjin da aka yi hadayar ta kaɗawa da shi da cinyar da aka miƙa, za ka ci su a kowane tsabtataccen wuri, da kai da 'ya'yanka mata da maza, gama wannan ne rabon da aka ba ku, daga hadayun salama na Isra'ilwa.

Karanta cikakken babi L. Fir 10

gani L. Fir 10:14 a cikin mahallin