L. Fir 10:9 HAU

9 “Kada kai da 'ya'yanka maza ku sha ruwan inabi, ko abin sha mai ƙarfi sa'ad da za ku shiga alfarwa ta sujada don kada ku mutu. Wannan doka ce a dukan zamananku.

Karanta cikakken babi L. Fir 10

gani L. Fir 10:9 a cikin mahallin