L. Fir 11:27 HAU

27 Duk abin da yake tafiya a kan daginsa daga cikin dabbobin da suke da ƙafa huɗu, haram ne a gare ku. Duk wanda ya taɓa mushensu zai ƙazantu har zuwa maraice.

Karanta cikakken babi L. Fir 11

gani L. Fir 11:27 a cikin mahallin