L. Fir 11:35 HAU

35 Kowane irin abu da mushensu ya fāɗa a kai, zai haramtu, ko randa ce, ko murhu, sai a farfasa, sun ƙazantu, haram ne a gare ku.

Karanta cikakken babi L. Fir 11

gani L. Fir 11:35 a cikin mahallin