L. Fir 13:17 HAU

17 Firist ɗin zai dudduba shi, idan cutar ta rikiɗa ta zama fara, sai firist ya hurta, cewa, mutumin tsarkakakke ne, gama ya tsarkaka.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:17 a cikin mahallin