L. Fir 13:31 HAU

31 Amma idan firist ya duba mikin, ya ga zurfinsa bai zarce fatar ba, ba kuma baƙin gashi a ciki, sai firist ya kulle mai miki har kwana bakwai.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:31 a cikin mahallin