L. Fir 13:34 HAU

34 A rana ta bakwai firist zai dudduba mikin, idan mikin bai bazu ba, zurfinsa kuma bai zarce fatar ba, sai firist ya hurta, cewa, shi mutumin tsarkakakke ne, sai mutumin ya wanke tufafinsa, ya tsarkaka ke nan.

Karanta cikakken babi L. Fir 13

gani L. Fir 13:34 a cikin mahallin